islamic sources

 • Shi’anci Da Shi’a
  Shi’anci Da Shi’a
  3 (60%) 30 vote[s]

  Shi’anci Da Shi’a

  Shi’anci Da Shi’a3 (60%) 30 vote[s] Musulunci ya zo alhalin jama’u suna rarrabe masukyamar juna, masu fada da yake-yake, amma sai ya gaggauta domin warware wannan ya mayar da sanayya mahallin kiyayya da kyama, ya sanya taimakekeniya mahallin jayayya da husuma, ya sanya sadarwa tsakanin juna a mahallin yankewa, wannan kuwa duk da albarkacin koyarwa […]

 • MUKAMIN AHLUL BAIT (a.s)
  MUKAMIN AHLUL BAIT (a.s)
  5 (100%) 1 vote[s]

  MUKAMIN AHLUL BAIT (a.s)

  MUKAMIN AHLUL BAIT (a.s)5 (100%) 1 vote[s] Ahlulbaiti (A.S) suna ne mai haskakawa, kuma daukaka ce madawwamiya, sannan suna ne da yake abin kauna ne ga duk rai mai kaunar Manzon Allah (S.A.W) kuma ya yi imani da shi, kuma yake rayuwa bisa shiriyarsa (S.A.W). Hakika musulmi sun san wannan madaukakin suna cikin tarihi da […]

 • AHLUL BAITI (ZURIYAR MANZON ALLAH)
  AHLUL BAITI (ZURIYAR MANZON ALLAH)
  2.5 (50%) 4 vote[s]

  AHLUL BAITI (ZURIYAR MANZON ALLAH)

  AHLUL BAITI (ZURIYAR MANZON ALLAH)2.5 (50%) 4 vote[s] Ahlulbaiti (a.s.) suna ne mai haskakawa, kuma daukaka ce madawwamiya, sannan suna ne da yake abin kauna ne ga duk rai mai kaunar Manzon Allah (s.a.w.a.) kuma ya yi imani da shi, kuma yake rayuwa bisa shiriyarsa (s.a.w.a). Hakika musulmi sun san wannan madaukakin suna cikin tarihi […]

 • CIKAKKEN MUTUM MAI KAMALA
  CIKAKKEN MUTUM MAI KAMALA
  1 (20%) 1 vote[s]

  CIKAKKEN MUTUM MAI KAMALA

  CIKAKKEN MUTUM MAI KAMALA1 (20%) 1 vote[s] Ubangiji Madaukaki yana Cewa: Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai Tsiran Allah Ya Tabbata Ga Manzon Rahama Da Alayensa Tsarkaka “Kuma lalle hakika kana da ladar da ba ta yankewa. Kuma lalle hakika kana kan halayen kirki manya” Daga Allah ne muke neman taimako muna gode […]

 • JAGORANCIN IMAM SADIQ (A.S)
  Rate this post

  JAGORANCIN IMAM SADIQ (A.S)

  Rate this post Rayuwar Ahlulbaiti (a.s) ta banbanta da ta waninsu domin ita wata silsila ce kwakkwara, mara yankewa, sai dai yanayin zangon tarihin da kowane imami yake rayuwa a cikinsa, ya kan sa ya dauki wani matsayi wanda a zahiri ka ce yana sabawa da wanda imamin da ya gabace shi ko ya biyo […]