islamic sources

  •  AHLUL BAITI (ZURIYAR MANZON ALLAH)
    AHLUL BAITI (ZURIYAR MANZON ALLAH)
    3 (60%) 2 vote[s]

    AHLUL BAITI (ZURIYAR MANZON ALLAH)

    AHLUL BAITI (ZURIYAR MANZON ALLAH)3 (60%) 2 vote[s] Ahlulbaiti (a.s.) suna ne mai haskakawa, kuma daukaka ce madawwamiya, sannan suna ne da yake abin kauna ne ga duk rai mai kaunar Manzon Allah (s.a.w.a.) kuma ya yi imani da shi, kuma yake rayuwa bisa shiriyarsa (s.a.w.a). Hakika musulmi sun san wannan madaukakin suna cikin tarihi […]