islamic sources

 • Matasa da Rayuwa
  Matasa da Rayuwa
  2.9 (58.89%) 18 vote[s]

  Matasa da Rayuwa

  Matasa da Rayuwa2.9 (58.89%) 18 vote[s] wannan littafin yana maganane akan rayuwar matasa kuma marubucin littafin yayi kokari wurin faiyace da waye wa matasa kai akan rayuwar da suke ciki awannan duniya ta yanzu, yayi kokari wurin janyo hankularsu da abubuwa da dama.

 • GUDUMMUWAR MACE
  Rate this post

  GUDUMMUWAR MACE

  Rate this post “Muminai maza da Muminai mata kuwa masoya juna ne; suna horo da aikata alheri suna kuma hani da mummunan aiki..”Surar Taubati, 9:71. “Ya ku mutane, hakika Mu Muka halicce ku daga namiji da mace, muka kuma sanya ku al’ummu da kabilu (dabam-dabam) don ku san juna, hakika mafi girmanku a wurin Allah […]