islamic sources

  •  JAGORANCIN IMAM SADIK (a.s)
    JAGORANCIN IMAM SADIK (a.s)
    4.5 (90%) 2 vote[s]

    JAGORANCIN IMAM SADIK (a.s)

    JAGORANCIN IMAM SADIK (a.s)4.5 (90%) 2 vote[s] Rayuwar Ahlulbaiti (a.s) ta banbanta da ta waninsu domin ita wata silsila ce kwakkwara, mara yankewa, sai dai yanayin zangon tarihin da kowane imami yake rayuwa a cikinsa, ya kan sa ya dauki wani matsayi wanda a zahiri ka ce yana sabawa da wanda imamin da ya gabace […]