islamic sources

 • JAGORANCIN IMAM SADIK (a.s)
  JAGORANCIN IMAM SADIK (a.s)
  4.5 (90%) 2 vote[s]

  JAGORANCIN IMAM SADIK (a.s)

  JAGORANCIN IMAM SADIK (a.s)4.5 (90%) 2 vote[s] Rayuwar Ahlulbaiti (a.s) ta banbanta da ta waninsu domin ita wata silsila ce kwakkwara, mara yankewa, sai dai yanayin zangon tarihin da kowane imami yake rayuwa a cikinsa, ya kan sa ya dauki wani matsayi wanda a zahiri ka ce yana sabawa da wanda imamin da ya gabace […]

 • Sakon Hakkoki (Risalatul Hukuk)
  Sakon Hakkoki (Risalatul Hukuk)
  4 (80%) 2 vote[s]

  Sakon Hakkoki (Risalatul Hukuk)

  Sakon Hakkoki (Risalatul Hukuk)4 (80%) 2 vote[s] Kamalar dan Adam wani abu ne mai wahalar isa zuwa gareshi domin hanyoyin suna da surkukiya mai wahalar gaske, sai dai akwai ma’aunai da suke nuna cewa mutum yana samun ci gaba. Wadannan ma’aunan suna iya kasancewa na tunani ko na aiki, ta yadda kyawawan halayen mutum su […]

 • HAKKOKI A MUSULUNCI
  Rate this post

  HAKKOKI A MUSULUNCI

  Rate this post Muna godiya ga Allah da ya ba ni damar rubuta wannnan Littafi game da hakkokin zamantakewar al’umma. Wannan littafin an wallafa shi ne da nufin isar da sakon gyara da sanin ya kamata tsakanin juna a zamantakewa a matsayin al’umma daya, da kuma sanin hakkin Allah (S.W.T) da na mutum a kan […]

 • 2 (40%) 1 vote[s]

  2 (40%) 1 vote[s] Kamalar dan Adam wani abu ne mai wahalar isa zuwa gareshi domin hanyoyin suna da surkukiya mai wahalar gaske, sai dai akwai ma’aunai da suke nuna cewa mutum yana samun ci gaba. Wadannan ma’aunan suna iya kasancewa na tunani ko na aiki, ta yadda kyawawan halayen mutum su ne suke iya […]