islamic sources

 • AZUMI
  AZUMI
  5 (100%) 1 vote[s]

  AZUMI

  AZUMI5 (100%) 1 vote[s] Dasunan Allah me rahama me jin kai Marubucin wanna littafin ya rubuta wannan littafinne  sabi da ya taimaka wa Al’uma na kasar hausa wurin fayyace musu mas’aloli da dama da suka samu kansu ciki kan ayyukan azumi, wannan littafin yayi bayani akan azumi da hukunce hukuncensa kuma ya bayyana falalarsa wanda […]

 • HADA SALLOLI BIYU
  Rate this post

  HADA SALLOLI BIYU

  Rate this post Mazhabobin musulunci gaba daya sun hadu a kan halarcin hada sallar azahar da la’asar a lokaci guda, da kuma tsakanin sallar magariba da issha a lokaci daya, amma an yi sabani a kan dalla-dallan wannan Magana ta fuskacin sharudda da dalilan da zasu sa haka, daga ciki akwai wanda ya tafi a […]