islamic sources

 • AL-BADA’U -SAMUN CANJIN RA’AYI-
  Rate this post

  AL-BADA’U -SAMUN CANJIN RA’AYI-

  Rate this post Lallai yana daga cikin dabi’ar mutane su yi sabani a junansu, sai dai Allah yana son wannan sabanin ya takaita a cikin kewayen ingantaccen imani, saboda haka ne ba makawa ya zamanto akwai ma’auni tabbatacce da masu sabani zasu koma zuwa gare shi. Allah madaukakin sarki ya saukar da littafi da gaskiya […]

 • HADA SALLOLI BIYU
  HADA SALLOLI BIYU
  1 (20%) 1 vote[s]

  HADA SALLOLI BIYU

  HADA SALLOLI BIYU1 (20%) 1 vote[s] Mazhabobin musulunci gaba daya sun hadu a kan halarcin hada sallar azahar da la’asar a lokaci guda, da kuma tsakanin sallar magariba da issha a lokaci daya, amma an yi sabani a kan dalla-dallan wannan Magana ta fuskacin sharudda da dalilan da zasu sa haka, daga ciki akwai wanda […]