islamic sources

 • AKIDOJIN SHI’A IMAMIYYA
  AKIDOJIN SHI’A IMAMIYYA
  1 (20%) 1 vote

  AKIDOJIN SHI’A IMAMIYYA

  AKIDOJIN SHI’A IMAMIYYA1 (20%) 1 vote Wanna littafin yana bayani ne akan akidojin mazhabar shia wanda ake kira da jafariyya ko kuma imamiyyaa, littafin yayi magana akan akidoji da yawa kamar su Sani Da Nazari Kan Samuwar Allah, Koyi Da Wani A Rassan Addini, Ijtihadi da sauran su …. Mujaddadi Sheikh Ridha Muzaffar shine ya […]

 • Canjin Ra’ayi
  Canjin Ra’ayi
  Rate this post

  Canjin Ra’ayi

  Canjin Ra’ayiRate this post Lallai yana daga cikin dabi’ar mutane su yi sabani a junansu, sai dai Allah yana son wannan sabanin ya takaita a cikin kewayen ingantaccen imani, saboda haka ne ba makawa ya zamanto akwai ma’auni tabbatacce da masu sabani zasu koma zuwa gare shi. Allah madaukakin sarki ya saukar da littafi da […]

 • Akidojin shi’a
  Akidojin shi’a
  Rate this post

  Akidojin shi’a

  Akidojin shi’aRate this post Wanna littafin yana bayani ne akan akidojin mazhabar shia wanda ake kira da jafariyya ko kuma imamiyyaa, littafin yayi magana akan akidoji da yawa kamar su Sani Da Nazari Kan Samuwar Allah, Koyi Da Wani A Rassan Addini, Ijtihadi da sauran su …. Mujaddadi Sheikh Ridha Muzaffar shine ya dauki nauyin […]

 • Ahlulbait (A.S)
  Ahlulbait (A.S)
  Rate this post

  Ahlulbait (A.S)

  Ahlulbait (A.S)Rate this post Ahlulbaiti (a.s.) suna ne mai haskakawa, kuma daukaka ce madawwamiya, sannan suna ne da yake abin kauna ne ga duk rai mai kaunar Manzon Allah (s.a.w.a.) kuma ya yi imani da shi, kuma yake rayuwa bisa shiriyarsa (s.a.w.a). Hakika musulmi sun san wannan madaukakin suna cikin tarihi da kuma cikin martabar […]

 • Mukamin Ahlul baiti (A.S)
  Mukamin Ahlul baiti (A.S)
  Rate this post

  Mukamin Ahlul baiti (A.S)

  Mukamin Ahlul baiti (A.S)Rate this post Ahlulbaiti (A.S) suna ne mai haskakawa, kuma daukaka ce madawwamiya, sannan suna ne da yake abin kauna ne ga duk rai mai kaunar Manzon Allah (S.A.W) kuma ya yi imani da shi, kuma yake rayuwa bisa shiriyarsa (S.A.W). Hakika musulmi sun san wannan madaukakin suna cikin tarihi da kuma […]