islamic sources

 • HADISIN KHALIFOFI SHA BIYU
  HADISIN KHALIFOFI SHA BIYU
  2.3 (46.67%) 3 votes

  HADISIN KHALIFOFI SHA BIYU

  HADISIN KHALIFOFI SHA BIYU2.3 (46.67%) 3 votes Wannan littafin an rubuta shine kan fayyace wa mutane da suke da shubuhohi akan HADISIN KHALIFOFI SHA BIYU wanda yazo littattafan  Ahlussunna da kuma na shi’a amma yanzu sai akasami wasu mutane wanda suna sanya shubuha cikin kwakwalen mutane, shiyisa aka rubuta wanna littafin domin ba wa mutane […]

 • TARIHIN SHI’A DA AKIDOJIN TA
  TARIHIN SHI’A DA AKIDOJIN TA
  3 (60%) 11 votes

  TARIHIN SHI’A DA AKIDOJIN TA

  TARIHIN SHI’A DA AKIDOJIN TA3 (60%) 11 votes Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah Madaukaki. Tsira da amincin Allah su tabbata ga cikamakon Annabawa da Manzanni, Muhammadu dan Abdullahi (SAWA), wanda Allah Ya aiko a matsayin rahama ga duniya baki daya; da tsarkakan iyalansa, wadanda […]

 • AKIDOJIN SHI’A IMAMIYYA
  AKIDOJIN SHI’A IMAMIYYA
  Rate this post

  AKIDOJIN SHI’A IMAMIYYA

  AKIDOJIN SHI’A IMAMIYYARate this post Wanna littafin yana bayani ne akan akidojin mazhabar shia wanda ake kira da jafariyya ko kuma imamiyyaa, littafin yayi magana akan akidoji da yawa kamar su Sani Da Nazari Kan Samuwar Allah, Koyi Da Wani A Rassan Addini, Ijtihadi da sauran su …. Mujaddadi Sheikh Ridha Muzaffar shine ya dauki […]

 • ADALCIN UBANGIJI
  Rate this post

  ADALCIN UBANGIJI

  ADALCIN UBANGIJIRate this post un yi imani cewa yana daga siffofin Allah madaukaki tabbatattu na kamala cewa shi adali ne ba azzalumi ba, ba ya take hakki a shari’arsa ba ya zalunci a hukuncinsa, yana saka wa masu biyayya kuma yana da hakkin hukunta masu sabo, ba ya kallafawa bayinsa abin da ba zasu iya […]