islamic sources

  1. home

  2. book

  3. Shi’anci Da Shi’a

Shi’anci Da Shi’a

Shi’anci Da Shi’a

  • Sheikh Jafar Al'hadi
  • Qom
download

    Download

Shi’anci Da Shi’a
3 (60%) 30 vote[s]
description book specs comment

Musulunci ya zo alhalin jama’u suna rarrabe masukyamar juna, masu fada da yake-yake, amma sai ya gaggauta domin warware wannan ya mayar da sanayya mahallin kiyayya da kyama, ya sanya taimakekeniya mahallin jayayya da husuma, ya sanya sadarwa tsakanin juna a mahallin yankewa, wannan kuwa duk da albarkacin koyarwa musulunci ta tauhidi da kadaita Allah ne. sai a sakamkon haka aka samu bayyanar wata al’umma mai girma da wayewa da cigaba mai girma, kamar yadda ta kare al’ummunta daga zaluncin dukkan wani azzalumi mai danniya, wannan al’umma ta zamanto mai kwarjini da ban tsoro a idanun duk waniazzalumi mai dagawa.

  • Sheikh Jafar Al'hadi
  • Qom