islamic sources

  1. home

  2. book

  3. Shafin Tambayoyi

Shafin Tambayoyi

Rate this post
description book specs comment

Wannan shafin na taimaka wa yan uwa musulmai na duniya gabaki daya wurin samun amsoshin tambayoyinsu na Fiqhu da na Aqida musamman ga Al ummar shia, an bude wannan shafin ne da yarurrruka da dama wurin sauki ga yan uwa kan gane amsoshinsu, yarukan da akabude wannan shafin dasu sun hada da, فارسی ,العربية ,اردو ,Azəri, Indonesia, Melayu, Italiano, Espanol, Français, Türkçe, English, Deutsch, ภาษาไทย, Русский, Hausa, Swahili