islamic sources

  1. home

  2. book

  3. Shafin Radiyo Iran

Shafin Radiyo Iran

Shafin Radiyo Iran
Rate this post
description book specs comment

Sashin radiyo hausa ta jamhuriyar musuluncin Iran ya fara watsa shirye-shiryensa ne da ma’aikata biyar cikin ikon Allah da yardansa Allah ya bunkasa wannan sashi da ma’aikata sha biyu da kuma majiya bila adadin, an bude wanna sashinne sabida.

1-      Yada addinin Musulunci ga mutanen nahiyar Afirka.

2-      Ba da sahihin labaran Jamhuriyar Musulunci ta Iran, kasashen Musulmi da na Musulmin nahiyar Afirka.

3-      Wayar da kan jama’a game da dasisosin mulkin mallaka.

4-      Yada ilmin Musulunci.

5-      Ba da labaran ci gaban Musulmin nahiyar Afirka

6-      Bayani game da akidar Musulunci ga Kiristocin da sauran mabiya sauran addinai na nahiyar Afirka da kuma sauran jama’a.

Zaa iya sauraron shirye-shiryen wannan sashin ta shafinsu a adreshin http://irib.ir/, zaa iya samun shafin hausa ta wanna adreshin http://hausa.irib.ir/,  shafin ya kunshi yare 30 sunhada da: Chinese, Dari, English, Armenian, Azeri, Bosnian, Japanese, Arabic, Albanian, Hindi, Indonesian, Italian, Bangla, Hausa, Hebrew, Urdu, French, German, Spanish, Kiswahili, Turkish, Kurdish, Pashtu, Russian, Georgian, Aran, Taleshi, Turkmen, Tajik, Uzbek.