islamic sources

  1. home

  2. book

  3. Rasulul A’azam (s)

Rasulul A’azam (s)

Rasulul A’azam (s)
2 (40%) 1 vote[s]
description book specs comment

Am bude wanna site ne na rasulaazam da yaren Hausa, Larabci da kuma Turanci bisa la’akari da bukatuwar da al’umma suke da ita na sanin hakikanin koyarwa ta addinin Musulunci a yanayi na gaba daya da kuma mazhabar Ahlulbaitin Manzon Allah (a.s) musamman bayan wani lokaci da aka dauka na yada farfaganda da kokarin shafa bakin fenti wa addinin musulunci, don haka aka yi tunani assasa wannan sitin na Rasulul A’azam (s).

Alhamdu lillahi tun bayan assasa wannan site, al’ummar musulmi a garuruwa da sassa daban-daban sun yi na’am da shi kuma mutane sun rungumi wanna site hannu bibbiyu da nufin aiki kafada-kafada don cimma wannan manufa.