islamic sources

  1. home

  2. book

  3. Harkarmusulunci

Harkarmusulunci

Harkarmusulunci
4 (80%) 1 vote[s]
description book specs comment

Wannan siti din an budeshine cikinyare guda hudu wanda sun hada da Hausa, Turanci, Faransanci da kuma Larabci karkashin harkar musulunci a karkashin jagorancin Sheikh Ibrahim Yakub Zakzaky.

Babban hadafin da harka ta musulunci a Nigeria karkashin jagorancin Sheikh Ibrahim Zakzaky na bude wannan saiti ta sanya a gaba shine neman mafita da uzuri wajen Allah ta’ala. Wato neman yardan Allah da kuma sauke takalif da kuma bayyana addinin musulunci,Duk lokacin da mutum ya sami kanshi cikin al’umma wadda ta bar tafarkin Allah kuma ta kama wata hanya ta daban to lallai akwai abin da ya doru a kanshi na yin amr-bil ma’aruf da nahyu anil munkar,