islamic sources

  1. home

  2. book

  3. HADISIN KHALIFOFI SHA BIYU

HADISIN KHALIFOFI SHA BIYU

  • SALEH MUHAMMAD SANI ZARIYA
HADISIN KHALIFOFI SHA BIYU
2.5 (50%) 4 vote[s]
description book specs comment

Wannan littafin an rubuta shine kan fayyace wa mutane da suke da shubuhohi akan HADISIN KHALIFOFI SHA BIYU wanda yazo littattafan  Ahlussunna da kuma na shi’a amma yanzu sai akasami wasu mutane wanda suna sanya shubuha cikin kwakwalen mutane, shiyisa aka rubuta wanna littafin domin ba wa mutane amsa kan tambayoyin da suke dashi da kuma tabbatar da ingancin shi hadisin.

  • SALEH MUHAMMAD SANI ZARIYA