islamic sources

  1. home

  2. book

  3. AZUMI

AZUMI

  • Saleh Muhammad Sani Zaria
AZUMI
5 (100%) 1 vote[s]
description book specs comment

Dasunan Allah me rahama me jin kai
Marubucin wanna littafin ya rubuta wannan littafinne  sabi da ya taimaka wa Al’uma na kasar hausa wurin fayyace musu mas’aloli da dama da suka samu kansu ciki kan ayyukan azumi, wannan littafin yayi bayani akan azumi da hukunce hukuncensa kuma ya bayyana falalarsa wanda marubucin yafi amfani da fatawoyin biyu daga cikin manyan malaman shi’a wato Imam Khumaini da Sayyid Ali Khamna’I bisa laakarin dayi akan cewa yawanci mabiya mazhabar shi’a da ke zaune a kasar hausa sunfi  taklidi da wadannan malamanne kuma duk yanda aka samu wani dan ban bancin ra’ayi, marubucin yayi kokari yin bayani akai.

  • Saleh Muhammad Sani Zaria