islamic sources

  1. home

  2. book

  3. Alwilaya

Alwilaya

Rate this post
description book specs comment

Dasuna Allah mai rahama mai jin kai  wanna shanfin na ALWILAYA anbude shine da yaren HAUSA wurin taimaka wa Alumar kasar hausa game da samun labarun duniya da kuma duk wani abubuwan dake wakan a cikin ta, a shafin akan iya samun wasu daga cikin koyarwar addinin musulunci yanda iyalan gidan manzon Allah (s.a.w.w) suka koyar,kuma akan samu tarihinsu da dai sauransu.

Duk wani wanda yake da wata tambaya (dangane da abin da ke cikin shafin), ko kuma neman karin bayani, ko kuma shawara da dai sauransu, yana iya rubuta wasikar sa ta wannan adreshin [email protected]