islamic sources

  1. home

  2. book

  3. Alshi’a

Alshi’a

Rate this post
description book specs comment

Wanna sitin na maganane da yawun addinin musullunci wurin yada addinin ga Alummar duniya dake wurare da damaa cikin duniya bisa hakane aka bude wanna sitin da yarurruka da dama sabida me karatu da bincike ya samu samun isa ga hadafinsa ta hanyan yaren da yafi iyawa batare da ya sami wani matsalaba, akalla yarukan da wannan sitin ya kunsa sun kai yare guda 28

Yarurrukan da wanna sitin ya kunsa sun hada da: عربى, فارسى, اردو, پشتو, كوردی, English, Français, Portugal, Deutsch, Italiano, Español, Turkish, Azəri, Indonesian, O`zbek, Hausa, Fulani, Swahili, Burmese, Bosanski, Bulgarian, Kurdî, Русский, Тоҷики, हिन्दी, தமிழ், ไทยแลนด์, 中文, 日本語, বাংলা.