islamic sources

  1. home

  2. book

  3. ADALCIN UBANGIJI

ADALCIN UBANGIJI

ADALCIN UBANGIJI

  • Allama muzaffar
download

    Download

ADALCIN UBANGIJI
1 (20%) 1 vote[s]
description book specs comment

un yi imani cewa yana daga siffofin Allah madaukaki tabbatattu na kamala cewa shi adali ne ba azzalumi ba, ba ya take hakki a shari’arsa ba ya zalunci a hukuncinsa, yana saka wa masu biyayya kuma yana da hakkin hukunta masu sabo, ba ya kallafawa bayinsa abin da ba zasu iya ba, kuma ba ya yi musu ukuba fiye da abin da suka cancanta,kuma ba ya aikata mummuna saboda Shi mai kudura ne a kan ya aikata kyakkyawa ko ya bar mummuna, tare da cewa yana da sani game da kyawun kyakkyawa da kuma munin mummuna, da wadatuwarSa ga barin kyakkyawan da kuma aikata mummunan.

  • Allama muzaffar