islamic sources

 1. home

 2. book

 • Akidojin shi’a
  Rate this post

  Akidojin shi’a

  Rate this post Wanna littafin yana bayani ne akan akidojin mazhabar shia wanda ake kira da jafariyya ko kuma imamiyyaa, littafin yayi magana akan akidoji da yawa kamar su Sani Da Nazari Kan Samuwar Allah, Koyi Da Wani A Rassan Addini, Ijtihadi da sauran su …. Mujaddadi Sheikh Ridha Muzaffar shine ya dauki nauyin wallafa […]

 • AKIDOJIN SHI’A IMAMIYYA
  AKIDOJIN SHI’A IMAMIYYA
  1 (20%) 1 vote[s]

  AKIDOJIN SHI’A IMAMIYYA

  AKIDOJIN SHI’A IMAMIYYA1 (20%) 1 vote[s] Wanna littafin yana bayani ne akan akidojin mazhabar shia wanda ake kira da jafariyya ko kuma imamiyyaa, littafin yayi magana akan akidoji da yawa kamar su Sani Da Nazari Kan Samuwar Allah, Koyi Da Wani A Rassan Addini, Ijtihadi da sauran su …. Mujaddadi Sheikh Ridha Muzaffar shine ya […]

 • HADISIN KHALIFOFI SHA BIYU
  HADISIN KHALIFOFI SHA BIYU
  2.8 (56%) 5 vote[s]

  HADISIN KHALIFOFI SHA BIYU

  HADISIN KHALIFOFI SHA BIYU2.8 (56%) 5 vote[s] Wannan littafin an rubuta shine kan fayyace wa mutane da suke da shubuhohi akan HADISIN KHALIFOFI SHA BIYU wanda yazo littattafan  Ahlussunna da kuma na shi’a amma yanzu sai akasami wasu mutane wanda suna sanya shubuha cikin kwakwalen mutane, shiyisa aka rubuta wanna littafin domin ba wa mutane […]

 • AKIDOJIN SHI’A IMAMIYYA
  AKIDOJIN SHI’A IMAMIYYA
  1 (20%) 1 vote[s]

  AKIDOJIN SHI’A IMAMIYYA

  AKIDOJIN SHI’A IMAMIYYA1 (20%) 1 vote[s] Wanna littafin yana bayani ne akan akidojin mazhabar shia wanda ake kira da jafariyya ko kuma imamiyyaa, littafin yayi magana akan akidoji da yawa kamar su Sani Da Nazari Kan Samuwar Allah, Koyi Da Wani A Rassan Addini, Ijtihadi da sauran su …. Mujaddadi Sheikh Ridha Muzaffar shine ya […]

 • Canjin Ra’ayi
  Rate this post

  Canjin Ra’ayi

  Rate this post Lallai yana daga cikin dabi’ar mutane su yi sabani a junansu, sai dai Allah yana son wannan sabanin ya takaita a cikin kewayen ingantaccen imani, saboda haka ne ba makawa ya zamanto akwai ma’auni tabbatacce da masu sabani zasu koma zuwa gare shi. Allah madaukakin sarki ya saukar da littafi da gaskiya […]

 • Ahlulbait (A.S)
  Rate this post

  Ahlulbait (A.S)

  Rate this post Ahlulbaiti (a.s.) suna ne mai haskakawa, kuma daukaka ce madawwamiya, sannan suna ne da yake abin kauna ne ga duk rai mai kaunar Manzon Allah (s.a.w.a.) kuma ya yi imani da shi, kuma yake rayuwa bisa shiriyarsa (s.a.w.a). Hakika musulmi sun san wannan madaukakin suna cikin tarihi da kuma cikin martabar nan […]

 • ADALCIN UBANGIJI
  1 (20%) 1 vote[s]

  ADALCIN UBANGIJI

  ADALCIN UBANGIJI1 (20%) 1 vote[s] un yi imani cewa yana daga siffofin Allah madaukaki tabbatattu na kamala cewa shi adali ne ba azzalumi ba, ba ya take hakki a shari’arsa ba ya zalunci a hukuncinsa, yana saka wa masu biyayya kuma yana da hakkin hukunta masu sabo, ba ya kallafawa bayinsa abin da ba zasu […]

 • Mukamin Ahlul baiti (A.S)
  Mukamin Ahlul baiti (A.S)
  5 (100%) 1 vote[s]

  Mukamin Ahlul baiti (A.S)

  Mukamin Ahlul baiti (A.S)5 (100%) 1 vote[s] Ahlulbaiti (A.S) suna ne mai haskakawa, kuma daukaka ce madawwamiya, sannan suna ne da yake abin kauna ne ga duk rai mai kaunar Manzon Allah (S.A.W) kuma ya yi imani da shi, kuma yake rayuwa bisa shiriyarsa (S.A.W). Hakika musulmi sun san wannan madaukakin suna cikin tarihi da […]

 • TARIHIN SHI’A DA AKIDOJIN TA
  TARIHIN SHI’A DA AKIDOJIN TA
  2.8 (56.84%) 19 vote[s]

  TARIHIN SHI’A DA AKIDOJIN TA

  TARIHIN SHI’A DA AKIDOJIN TA2.8 (56.84%) 19 vote[s] Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah Madaukaki. Tsira da amincin Allah su tabbata ga cikamakon Annabawa da Manzanni, Muhammadu dan Abdullahi (SAWA), wanda Allah Ya aiko a matsayin rahama ga duniya baki daya; da tsarkakan iyalansa, wadanda […]

 • Imamanci Da Nassi 2
  Imamanci Da Nassi 2
  3.2 (64.29%) 14 vote[s]

  Imamanci Da Nassi 2

  Imamanci Da Nassi 23.2 (64.29%) 14 vote[s] Wanna litttafin na maganane akan girman ahlulbaiti kuma marubucin yayi kokari wurin bayani akan su daidai gwargode tare da kawo hujjoji masu karfi daga cikin Alkurani  da hadisan manzon tsira. “Kawai Allah yana son ya tafiyar da dauda daga gareku Ahlul Baiti kuma ya tsarkake ku tsarkakewa (aya […]

 • Imamanci Da Nassi
  Imamanci Da Nassi
  3.8 (75.56%) 9 vote[s]

  Imamanci Da Nassi

  Imamanci Da Nassi3.8 (75.56%) 9 vote[s] Wanna litttafin na maganane akan girman ahlulbaiti kuma marubucin yayi kokari wurin bayani akan su daidai gwargode tare da kawo hujjoji masu karfi daga cikin Alkurani  da hadisan manzon tsira. “Kawai Allah yana son ya tafiyar da dauda daga gareku Ahlul Baiti kuma ya tsarkake ku tsarkakewa (aya ta […]

 • Hadisin Ghadir
  Hadisin Ghadir
  2.2 (44%) 5 vote[s]

  Hadisin Ghadir

  Hadisin Ghadir2.2 (44%) 5 vote[s] Wajen rubuta wanna littafin an yi kokarin fayyace way an uwa wurin shabahohi da masaloli akan hadisin gadir, marubuci yayi amfani da dalilai masu sauki kuma masu maana wajen bayani kan hadisin kuma yayi amfani da dalilai da hadisai daga litattafan shia da na Ahlussunah.

 • AZUMI
  AZUMI
  5 (100%) 1 vote[s]

  AZUMI

  AZUMI5 (100%) 1 vote[s] Dasunan Allah me rahama me jin kai Marubucin wanna littafin ya rubuta wannan littafinne  sabi da ya taimaka wa Al’uma na kasar hausa wurin fayyace musu mas’aloli da dama da suka samu kansu ciki kan ayyukan azumi, wannan littafin yayi bayani akan azumi da hukunce hukuncensa kuma ya bayyana falalarsa wanda […]

 • HADA SALLOLI BIYU
  Rate this post

  HADA SALLOLI BIYU

  Rate this post Mazhabobin musulunci gaba daya sun hadu a kan halarcin hada sallar azahar da la’asar a lokaci guda, da kuma tsakanin sallar magariba da issha a lokaci daya, amma an yi sabani a kan dalla-dallan wannan Magana ta fuskacin sharudda da dalilan da zasu sa haka, daga ciki akwai wanda ya tafi a […]

 • AL-BADA’U -SAMUN CANJIN RA’AYI-
  Rate this post

  AL-BADA’U -SAMUN CANJIN RA’AYI-

  Rate this post Lallai yana daga cikin dabi’ar mutane su yi sabani a junansu, sai dai Allah yana son wannan sabanin ya takaita a cikin kewayen ingantaccen imani, saboda haka ne ba makawa ya zamanto akwai ma’auni tabbatacce da masu sabani zasu koma zuwa gare shi. Allah madaukakin sarki ya saukar da littafi da gaskiya […]

 • HADA SALLOLI BIYU
  HADA SALLOLI BIYU
  1 (20%) 1 vote[s]

  HADA SALLOLI BIYU

  HADA SALLOLI BIYU1 (20%) 1 vote[s] Mazhabobin musulunci gaba daya sun hadu a kan halarcin hada sallar azahar da la’asar a lokaci guda, da kuma tsakanin sallar magariba da issha a lokaci daya, amma an yi sabani a kan dalla-dallan wannan Magana ta fuskacin sharudda da dalilan da zasu sa haka, daga ciki akwai wanda […]

 • Sakon Hakkoki (Risalatul Hukuk)
  Sakon Hakkoki (Risalatul Hukuk)
  4 (80%) 2 vote[s]

  Sakon Hakkoki (Risalatul Hukuk)

  Sakon Hakkoki (Risalatul Hukuk)4 (80%) 2 vote[s] Kamalar dan Adam wani abu ne mai wahalar isa zuwa gareshi domin hanyoyin suna da surkukiya mai wahalar gaske, sai dai akwai ma’aunai da suke nuna cewa mutum yana samun ci gaba. Wadannan ma’aunan suna iya kasancewa na tunani ko na aiki, ta yadda kyawawan halayen mutum su […]

 • HAKKOKI A MUSULUNCI
  Rate this post

  HAKKOKI A MUSULUNCI

  Rate this post Muna godiya ga Allah da ya ba ni damar rubuta wannnan Littafi game da hakkokin zamantakewar al’umma. Wannan littafin an wallafa shi ne da nufin isar da sakon gyara da sanin ya kamata tsakanin juna a zamantakewa a matsayin al’umma daya, da kuma sanin hakkin Allah (S.W.T) da na mutum a kan […]

 • JAGORANCIN IMAM SADIK (a.s)
  JAGORANCIN IMAM SADIK (a.s)
  4.5 (90%) 2 vote[s]

  JAGORANCIN IMAM SADIK (a.s)

  JAGORANCIN IMAM SADIK (a.s)4.5 (90%) 2 vote[s] Rayuwar Ahlulbaiti (a.s) ta banbanta da ta waninsu domin ita wata silsila ce kwakkwara, mara yankewa, sai dai yanayin zangon tarihin da kowane imami yake rayuwa a cikinsa, ya kan sa ya dauki wani matsayi wanda a zahiri ka ce yana sabawa da wanda imamin da ya gabace […]

 • 2 (40%) 1 vote[s]

  2 (40%) 1 vote[s] Kamalar dan Adam wani abu ne mai wahalar isa zuwa gareshi domin hanyoyin suna da surkukiya mai wahalar gaske, sai dai akwai ma’aunai da suke nuna cewa mutum yana samun ci gaba. Wadannan ma’aunan suna iya kasancewa na tunani ko na aiki, ta yadda kyawawan halayen mutum su ne suke iya […]

 • GUDUMMUWAR MACE
  GUDUMMUWAR MACE
  3 (60%) 1 vote[s]

  GUDUMMUWAR MACE

  GUDUMMUWAR MACE3 (60%) 1 vote[s] “Muminai maza da Muminai mata kuwa masoya juna ne; suna horo da aikata alheri suna kuma hani da mummunan aiki..”Surar Taubati, 9:71. “Ya ku mutane, hakika Mu Muka halicce ku daga namiji da mace, muka kuma sanya ku al’ummu da kabilu (dabam-dabam) don ku san juna, hakika mafi girmanku a […]

 • Matasa da Rayuwa
  Matasa da Rayuwa
  3 (60%) 19 vote[s]

  Matasa da Rayuwa

  Matasa da Rayuwa3 (60%) 19 vote[s] wannan littafin yana maganane akan rayuwar matasa kuma marubucin littafin yayi kokari wurin faiyace da waye wa matasa kai akan rayuwar da suke ciki awannan duniya ta yanzu, yayi kokari wurin janyo hankularsu da abubuwa da dama.

 • AHLUL BAITI (ZURIYAR MANZON ALLAH)
  AHLUL BAITI (ZURIYAR MANZON ALLAH)
  3 (60%) 2 vote[s]

  AHLUL BAITI (ZURIYAR MANZON ALLAH)

  AHLUL BAITI (ZURIYAR MANZON ALLAH)3 (60%) 2 vote[s] Ahlulbaiti (a.s.) suna ne mai haskakawa, kuma daukaka ce madawwamiya, sannan suna ne da yake abin kauna ne ga duk rai mai kaunar Manzon Allah (s.a.w.a.) kuma ya yi imani da shi, kuma yake rayuwa bisa shiriyarsa (s.a.w.a). Hakika musulmi sun san wannan madaukakin suna cikin tarihi […]

 • JAGORANCIN IMAM SADIQ (A.S)
  Rate this post

  JAGORANCIN IMAM SADIQ (A.S)

  Rate this post Rayuwar Ahlulbaiti (a.s) ta banbanta da ta waninsu domin ita wata silsila ce kwakkwara, mara yankewa, sai dai yanayin zangon tarihin da kowane imami yake rayuwa a cikinsa, ya kan sa ya dauki wani matsayi wanda a zahiri ka ce yana sabawa da wanda imamin da ya gabace shi ko ya biyo […]

 • Shi’anci Da Shi’a
  Shi’anci Da Shi’a
  3 (60%) 30 vote[s]

  Shi’anci Da Shi’a

  Shi’anci Da Shi’a3 (60%) 30 vote[s] Musulunci ya zo alhalin jama’u suna rarrabe masukyamar juna, masu fada da yake-yake, amma sai ya gaggauta domin warware wannan ya mayar da sanayya mahallin kiyayya da kyama, ya sanya taimakekeniya mahallin jayayya da husuma, ya sanya sadarwa tsakanin juna a mahallin yankewa, wannan kuwa duk da albarkacin koyarwa […]

 • MUKAMIN AHLUL BAIT (a.s)
  MUKAMIN AHLUL BAIT (a.s)
  5 (100%) 1 vote[s]

  MUKAMIN AHLUL BAIT (a.s)

  MUKAMIN AHLUL BAIT (a.s)5 (100%) 1 vote[s] Ahlulbaiti (A.S) suna ne mai haskakawa, kuma daukaka ce madawwamiya, sannan suna ne da yake abin kauna ne ga duk rai mai kaunar Manzon Allah (S.A.W) kuma ya yi imani da shi, kuma yake rayuwa bisa shiriyarsa (S.A.W). Hakika musulmi sun san wannan madaukakin suna cikin tarihi da […]

 • AHLUL BAITI (ZURIYAR MANZON ALLAH)
  AHLUL BAITI (ZURIYAR MANZON ALLAH)
  2.5 (50%) 4 vote[s]

  AHLUL BAITI (ZURIYAR MANZON ALLAH)

  AHLUL BAITI (ZURIYAR MANZON ALLAH)2.5 (50%) 4 vote[s] Ahlulbaiti (a.s.) suna ne mai haskakawa, kuma daukaka ce madawwamiya, sannan suna ne da yake abin kauna ne ga duk rai mai kaunar Manzon Allah (s.a.w.a.) kuma ya yi imani da shi, kuma yake rayuwa bisa shiriyarsa (s.a.w.a). Hakika musulmi sun san wannan madaukakin suna cikin tarihi […]

 • CIKAKKEN MUTUM MAI KAMALA
  CIKAKKEN MUTUM MAI KAMALA
  1 (20%) 1 vote[s]

  CIKAKKEN MUTUM MAI KAMALA

  CIKAKKEN MUTUM MAI KAMALA1 (20%) 1 vote[s] Ubangiji Madaukaki yana Cewa: Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai Tsiran Allah Ya Tabbata Ga Manzon Rahama Da Alayensa Tsarkaka “Kuma lalle hakika kana da ladar da ba ta yankewa. Kuma lalle hakika kana kan halayen kirki manya” Daga Allah ne muke neman taimako muna gode […]