• TVshia
  TVshia
  Rate this post

  TVshia

  Am bude wanna shafinne wurin taimaka wa Alummar musulmai kan tambayoyin da suke dashi a addini musanman yan uwan musulmai na mazhabar shia akan iya samun malamai da dama da suke fitowa a TV suna bayani wa yan uwa kan akidar shia da kuma fayyace musu shubuhohi da suke cikin akan iya samun wadannan bayana […]

 • WASU DAGA CIKIN YAKUKUWAN MANZON TSIRA (SAWW)
  WASU DAGA CIKIN YAKUKUWAN MANZON TSIRA (SAWW)
  Rate this post

  WASU DAGA CIKIN YAKUKUWAN MANZON TSIRA (SAWW)

  YAKIN UHUDU Abubuwan da suka faru a Badar da arangamar da aka yi na tarihi, ya ci gaba da ruruta wutar kiyayya a zukatan Mushrikan Makka. Jagoran shirka da kiyayya da Musulunci na lokacin, wato Abu Sufyanu ba shi da wani tunani in ba na yaki ba, da yadda zai sake kai hari a kan […]

 • Yakokin Jamal
  Yakokin Jamal
  Rate this post

  Yakokin Jamal

  Wasu abubuwan da aka ruwaito game da a’isha na abin da ta yi tawilinsa na nassin shari’a a fili, kuma ba ta yi aki da abin da yake daidai ba, kawai sai ta yi aiki da abin da ta gani na kanta Abin da ya ta yi na fita kan yakar Imami tana mai neman […]

 • Shi’a da Shi’anci
  Shi’a da Shi’anci
  Rate this post

  Shi’a da Shi’anci

  Shi’a da Shi’anci Ahlul Baiti (A.S) da mabiyansu sun imani da cewar Manzo rahama ya yi wasiyya ga mutum goma sha biyu a bayansa wadanda su ne halifofinsa, haka ma Ahlussunna sun tafi a kan Manzo ya yi nuni da cewa: “Halifofinsa har kiyama ta tashi guda goma sha biyu ne dukkansu daga kuraishi” a wata ruwaya […]

 • SHUGABANCI A SHI’A
  SHUGABANCI A SHI’A
  Rate this post

  SHUGABANCI A SHI’A

  Daga: Sheikh Saleh Zaria Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai Tsarin shugabancin al’ummar musulmi bayan Manzo (SAWA) shi ne kashin bayan sabanin fahimtar dake tsakanin Shi’a da sauran bangarorin Musulmi masamman Ahlussunna.  Wannan ne ya sa na ke ganin cewa yana da kyau na dan gabatar da takaitaccen bayani kan wannan tsari na […]

 • Ammar Bin Yasir
  Ammar Bin Yasir
  Rate this post

  Ammar Bin Yasir

  Gabatarwar Mujtaba Adam: “Baya ga kasantuwar Ammar Bin Yasir sahabin Ma’aikin Allah wanda ya bada imani da shi, tun a shekarun farko na bayyanar Musulunci, yana kuma daya daga cikin wadanda su ka taka gagaruwar rawa ta fuskar tsarin zamantakewar al’ummar musulmi. Wannan, ya maida shi zama daya daga cikin wadanda manazarta masu mahanga daban-daban […]

 • MAKARANTAR IMAM HUSSAINI (A.S)
  MAKARANTAR IMAM HUSSAINI (A.S)
  Rate this post

  MAKARANTAR IMAM HUSSAINI (A.S)

  DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI A abin da ya gabata mun tabbatar da asalin kukan musifar Imam Hussaini (AS) a bisa asasan hankali da Shari’a. Ta bayyana cewa kuka na daga tabi’ar dan Adam da Allah Ya halicce shi da shi {..dabi’ar da Allah Ya halicci mutum a kai. Ba wani canji […]

 • SHEIKH ABUBAKAR SHATIRI
  SHEIKH ABUBAKAR SHATIRI
  Rate this post

  SHEIKH ABUBAKAR SHATIRI

  An haifeshi a shekara ta 1970 a garin jiddah dake Saudi Arabia, ya sami kyaututtuka da dama a musabakokin da ya halarta. Ya karbi certificate na digri akan ulumul kur’an ashekara ta 1416 hijiri qamari, kuma ya limamanci masallatai da dama a saudiyya. Ayanzu haka shi limamin masallacin Alfurqan ne a garin jidda.

 • Ladubban Zamantakewa
  Ladubban Zamantakewa
  Rate this post

  Ladubban Zamantakewa

  Ladubban Zamantakewa   Tafarki Na Uku: Ladubban Zama da Tattaunawa Tafarkin mu’amala yayin zama da tattaunawa da mutane na a matsayin tafarki na uku cikin batun kyawawan dabi’u da kyautatawa. A nan za mu ga shari’ar Musulunci ta bai wa wannan batu muhimmanci na musamman, da za mu iya ganinsu cikin wadannan abubuwa masu zuwa: […]

 • Yan’uwantaka Don Allah
  Yan’uwantaka Don Allah
  Rate this post

  Yan’uwantaka Don Allah

   ‘Yan’uwantaka Saboda Allah Hujjatul Islam Muhammad Raishahari Hafiz Muhammad Sa’id Kano Fasali na biyu: Karfafa Wa A Kan ‘Yan’uwantaka Saboda Allah 2 / 1 Hakika Muminai ‘Yan’uwan Juna Ne Littafi: “Hakika muminai ‘yan’uwa ne sai ku sulhunta tsakanin ‘yan’uwanku, kuma ku ji tsoron Allah ko kwa samu rahama”[1]. “Ku yi riko da igiyar Allah gaba […]