• Yan da ake Yin Taimama:
  Yan da ake Yin Taimama:
  3.2 (64.85%) 33 votes

  Yan da ake Yin Taimama:

  Yin Taimama: kafin taimama dole ne a tanadi kasa mai tsarki da za a yi taimama da ita kamar yaddaAllah (SWT)  ya yi umarni, da yadda ya zo a hadisan manzonsa (SAW)    Bayan nan sai a buga hannaye biyu gaba daya a kan wajen mai tsarki sau daya. Sa’annan shafar fuska daga saman goshi wato […]

 • Ta-Ha (20)
  Ta-Ha (20)
  Rate this post

  Ta-Ha (20)

  بِسْمِ اللَّـهِ الرَّحْمَـٰنِ الرَّحِيمِ طه ﴿١﴾ مَا أَنزَلْنَا عَلَيْكَ الْقُرْآنَ لِتَشْقَىٰ ﴿٢﴾ إِلَّا تَذْكِرَةً لِّمَن يَخْشَىٰ ﴿٣﴾ تَنزِيلًا مِّمَّنْ خَلَقَ الْأَرْضَ وَالسَّمَاوَاتِ الْعُلَى ﴿٤﴾الرَّحْمَـٰنُ عَلَى الْعَرْشِ اسْتَوَىٰ ﴿٥﴾ لَهُ مَا فِي السَّمَاوَاتِ وَمَا فِي الْأَرْضِ وَمَا بَيْنَهُمَا وَمَا تَحْتَ الثَّرَىٰ ﴿٦﴾ وَإِن تَجْهَرْ بِالْقَوْلِ فَإِنَّهُ يَعْلَمُ السِّرَّ وَأَخْفَى ﴿٧﴾ اللَّـهُ لَا إِلَـٰهَ إِلَّا هُوَ ۖ لَهُ الْأَسْمَاءُ الْحُسْنَىٰ﴿٨﴾ وَهَلْ أَتَاكَ حَدِيثُ مُوسَىٰ ﴿٩﴾ إِذْ رَأَىٰ نَارًا فَقَالَ لِأَهْلِهِ امْكُثُوا إِنِّي آنَسْتُ نَارًا لَّعَلِّي […]

 • K’UNGIYOYIN B’ATA
  K’UNGIYOYIN B’ATA
  Rate this post

  K’UNGIYOYIN B’ATA

  K’UNGIYOYIN B’ATA K’UNGIYOYIN B’ATA Mu’assasar Al-Balagh Ra’ayin Ahlulbaiti Game Da Batattun Kungiyoyi Babu shakka makiya Musulunci sun san cewa Ahlul-baiti (a.s) su ne mabubbuga ta asali da tsarkakar addini mai kwaranye wa musulmi dukkan wahalhalu da bala’u. Su masu daraja ne a zukatan musulmi bai daya. Kowa yana ganin girman alkadarinsu, yana tsarkake duk abin […]

 • WASIYYAR LUKMAN (A.S)
  WASIYYAR LUKMAN (A.S)
  Rate this post

  WASIYYAR LUKMAN (A.S)

  WASIYYAR LUKMAN (A.S)   HAFIZ MUHAMMAD SA’ID hfazah@yahoo.com Wasiyyar Lukman (a.s) ga Dansa Nasihohin Lukman Hakim (a.s) ga Dansa Zamu so kawo karashen wannan magana game da tarbiyyar yara da nasihohin Lukman (a.s) ga dansa wadanda suka tattaro dukkan hikimomi masu yawa da amfani a dukkan janibobin rayuwar mutum ta duniya da lahira. Ubangiji madaukaki […]

 • TATTAUNAWA TA FARKO
  TATTAUNAWA TA FARKO
  Rate this post

  TATTAUNAWA TA FARKO

  TATTAUNAWA TA FARKO MARUBUCI: Hafiz Muhammad Sa’id hfazah@yahoo.com TATTAUNAWA TA FARKO Shi’a ba sa ganin Ahlussunna (wadanda ba kan mazhabar Ahlul Baita suke ba) a matsayin mutane masu kiyayya da gaba da Ahlul Baiti (a.s), abin da muke cewa shi ne su ba kan mazhabar Ahlul Baiti (a.s) suke ba. Wannan kuma wani abu ne […]

 • Al-Qadr (97)
  Al-Qadr (97)
  Rate this post

  Al-Qadr (97)

  بِّسْمِ اللَّـهِ الرَّحْمَـٰنِ الرَّحِيمِ إِنَّا أَنزَلْنَاهُ فِي لَيْلَةِ الْقَدْرِ ﴿١﴾ وَمَا أَدْرَاكَ مَا لَيْلَةُ الْقَدْرِ ﴿٢﴾ لَيْلَةُ الْقَدْرِ خَيْرٌ مِّنْ أَلْفِ شَهْرٍ ﴿٣﴾ تَنَزَّلُ الْمَلَائِكَةُ وَالرُّوحُ فِيهَا بِإِذْنِ رَبِّهِم مِّن كُلِّ أَمْرٍ ﴿٤﴾ سَلَامٌ هِيَ حَتَّىٰ مَطْلَعِ الْفَجْرِ ﴿٥﴾ TARJAMA Da sunan Allah mai rahama mai jin kai Lalle ne Mũ, Mun saukar da shi […]

 • Jagora Imam Khamenei Yayi Kakkausar Suka Ga Keta Hurumin Kabarin Sahabi Hijr bn Adi (r.a)
  Jagora Imam Khamenei Yayi Kakkausar Suka Ga Keta Hurumin Kabarin Sahabi Hijr bn Adi (r.a)
  Rate this post

  Jagora Imam Khamenei Yayi Kakkausar Suka Ga Keta Hurumin Kabarin Sahabi Hijr bn Adi (r.a)

  A safiyar yau Litinin (6-5-2013) ne Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da jami’ai da sauran ma’aikatan hukumar gudanar da zaben shugaban kasa da na kananan hukumomi na Iran inda ya bayyana fitowar jama’a kwansu da kwarkwatansu yayin zaben da za a gudanar din a matsayin wani lamari dai zai […]

 • Jawabin Jagora Imam Khamenei A Ranar Sabuwar Shekara Ta 1392 Shamsiyya A Garin Masshad
  Jawabin Jagora Imam Khamenei A Ranar Sabuwar Shekara Ta 1392 Shamsiyya A Garin Masshad
  Rate this post

  Jawabin Jagora Imam Khamenei A Ranar Sabuwar Shekara Ta 1392 Shamsiyya A Garin Masshad

  Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Shugabanmu kuma Annabinmu sannan kuma abin kaunar zukatanmu Abul Kasim al-Mustafa Muhammad tare da Alayensa tsarkaka, zababbu kuma Ma’asumai, musamman Wanzajjen Allah (Imam Mahdi) a bayan kasa. Amincin Allah ya tabbata ga […]

 • HADA SALLOLI BIYU
  HADA SALLOLI BIYU
  Rate this post

  HADA SALLOLI BIYU

  Mazhabobin musulunci gaba daya sun hadu a kan halarcin hada sallar azahar da la’asar a lokaci guda, da kuma tsakanin sallar magariba da issha a lokaci daya, amma an yi sabani a kan dalla-dallan wannan Magana ta fuskacin sharudda da dalilan da zasu sa haka, daga ciki akwai wanda ya tafi a kan cewa ya […]

 • GADIR A SABON TUFAFIN ZAMANI
  GADIR A SABON TUFAFIN ZAMANI
  Rate this post

  GADIR A SABON TUFAFIN ZAMANI

  GADIR A SABON TUFAFIN ZAMANI MARUBUCI: Hafiz Muhammad Sa’id hfazah@yahoo.com GADIR A SABON TUFAFIN ZAMANI Wannan bayani kan Gadir an rubuta shi sakamakon gasa da aka yi ta rubutun makala kan Gadir a makarantar Imam Khomain da take Bajak-Kum, ta kasar Iran, a shekarar 1423 H. Kuma mutane 128 ne daga kasashe sama da 50 […]