islamic sources

E-Books 300+ book
 • Hadisin Ghadir
  Hadisin Ghadir
  2.2 (44%) 5 vote[s]

  Hadisin Ghadir

  Hadisin Ghadir2.2 (44%) 5 vote[s] Wajen rubuta wanna littafin an yi kokarin fayyace way an uwa wurin shabahohi da masaloli akan hadisin gadir, marubuci yayi amfani da dalilai masu sauki kuma masu maana wajen bayani kan hadisin kuma yayi amfani da dalilai da hadisai daga litattafan shia da na Ahlussunah.

 • Mu’assatu Shuhadah
  Mu’assatu Shuhadah
  4 (80%) 1 vote[s]

  Mu’assatu Shuhadah

  Mu’assatu Shuhadah4 (80%) 1 vote[s] GABATARWA Ita dai wannan muassasah ta shuhada ta sami kafuwa ne tun ranar asabar 17 ga watan Rajab 1411 bayan hijirar Manzon Allah[SAWA] watau daidai da 1 ga watan Janairu 1992 a lokacin wani gangami da aka yi na yanuwa dake cikin wannan harka din a filin Babban Dodo Zaria. […]

 • Matasa da Rayuwa
  Matasa da Rayuwa
  2.9 (58.89%) 18 vote[s]

  Matasa da Rayuwa

  Matasa da Rayuwa2.9 (58.89%) 18 vote[s] wannan littafin yana maganane akan rayuwar matasa kuma marubucin littafin yayi kokari wurin faiyace da waye wa matasa kai akan rayuwar da suke ciki awannan duniya ta yanzu, yayi kokari wurin janyo hankularsu da abubuwa da dama.

 • Slamanul Farisi (2)
  Rate this post

  Slamanul Farisi (2)

  Rate this post Wanna mujallar tana bayanine akan wani babban sahabin annabin tsira wanda yayi imani da annabi tun kafin yasanshi kuma Allah ya taimake wannan sahabin ya hadu da annabi kuma ya kasance daya daga cikin manyan sahabbai, duk wanda ke neman misali na mutanen kirki zai iya amfani da wannan mujallar don jin […]

 • HADISIN KHALIFOFI SHA BIYU
  HADISIN KHALIFOFI SHA BIYU
  2.5 (50%) 4 vote[s]

  HADISIN KHALIFOFI SHA BIYU

  HADISIN KHALIFOFI SHA BIYU2.5 (50%) 4 vote[s] Wannan littafin an rubuta shine kan fayyace wa mutane da suke da shubuhohi akan HADISIN KHALIFOFI SHA BIYU wanda yazo littattafan  Ahlussunna da kuma na shi’a amma yanzu sai akasami wasu mutane wanda suna sanya shubuha cikin kwakwalen mutane, shiyisa aka rubuta wanna littafin domin ba wa mutane […]

 • Shafin Radiyo Iran
  Shafin Radiyo Iran
  1 (20%) 2 vote[s]

  Shafin Radiyo Iran

  Shafin Radiyo Iran1 (20%) 2 vote[s] Sashin radiyo hausa ta jamhuriyar musuluncin Iran ya fara watsa shirye-shiryensa ne da ma’aikata biyar cikin ikon Allah da yardansa Allah ya bunkasa wannan sashi da ma’aikata sha biyu da kuma majiya bila adadin, an bude wanna sashinne sabida. 1-      Yada addinin Musulunci ga mutanen nahiyar Afirka. 2-      Ba […]

 • Alwilaya
  Rate this post

  Alwilaya

  Rate this post Dasuna Allah mai rahama mai jin kai  wanna shanfin na ALWILAYA anbude shine da yaren HAUSA wurin taimaka wa Alumar kasar hausa game da samun labarun duniya da kuma duk wani abubuwan dake wakan a cikin ta, a shafin akan iya samun wasu daga cikin koyarwar addinin musulunci yanda iyalan gidan manzon […]

 • HADAFIN HALITTAR SHEDAN
  3 (60%) 1 vote[s]

  HADAFIN HALITTAR SHEDAN

  HADAFIN HALITTAR SHEDAN3 (60%) 1 vote[s] Hadafin Halittar Shedan Me Ya Sa Allah Ya Halicci Shedan? Na farko yana da kyau mu gane cewa; shedan suna ne da ya shafi dukkan wani mai halakarwa da karkatarwa da batarwa daga tafarkin gaskiya da shiriya zuwa tafarkin karya da bata, kuma yana iya kasancewa mutum ko aljani. […]

 • Imamanci Da Nassi 2
  Imamanci Da Nassi 2
  3.2 (64.29%) 14 vote[s]

  Imamanci Da Nassi 2

  Imamanci Da Nassi 23.2 (64.29%) 14 vote[s] Wanna litttafin na maganane akan girman ahlulbaiti kuma marubucin yayi kokari wurin bayani akan su daidai gwargode tare da kawo hujjoji masu karfi daga cikin Alkurani  da hadisan manzon tsira. “Kawai Allah yana son ya tafiyar da dauda daga gareku Ahlul Baiti kuma ya tsarkake ku tsarkakewa (aya […]

 • Harkarmusulunci
  Harkarmusulunci
  4 (80%) 1 vote[s]

  Harkarmusulunci

  Harkarmusulunci4 (80%) 1 vote[s] Wannan siti din an budeshine cikinyare guda hudu wanda sun hada da Hausa, Turanci, Faransanci da kuma Larabci karkashin harkar musulunci a karkashin jagorancin Sheikh Ibrahim Yakub Zakzaky. Babban hadafin da harka ta musulunci a Nigeria karkashin jagorancin Sheikh Ibrahim Zakzaky na bude wannan saiti ta sanya a gaba shine neman […]

 • Madarasa
  Rate this post

  Madarasa

  Rate this post Takaitaccen bayani kan Madrasa GABATARWA Godiya ta tabbata ga Allah wanda ya hallici mutum kuma ya koyar da shi da alkalami.Amincin Allah ta albarkatun sa su tabbata ga fiyayyen halitta Muhammad dan Abdullah [SAWA] iyalen gidan sa tsarkaka da sahabban sa na gargaru, da duk wadanda suka bi tafarkin su tare da […]

 • Shafin Tambayoyi
  Rate this post

  Shafin Tambayoyi

  Rate this post Wannan shafin na taimaka wa yan uwa musulmai na duniya gabaki daya wurin samun amsoshin tambayoyinsu na Fiqhu da na Aqida musamman ga Al ummar shia, an bude wannan shafin ne da yarurrruka da dama wurin sauki ga yan uwa kan gane amsoshinsu, yarukan da akabude wannan shafin dasu sun hada da, […]

 • Khamna’i
  Rate this post

  Khamna’i

  Rate this post Wannan sitin na maganane da yawun musulunci ta bangaren mazhabar shi’a, wannan site din ya kunshi yarurruka da dama don ganin an isar da hadafin da akeso acinma buri, acikin yarurrukan  da wanna site ya kunsa sun hada da فارسی , العربية, اردو , English, Français, Deutsch, Español, Indonesia, Turkey, Hausa, Swahili, […]

 • AZUMI
  AZUMI
  5 (100%) 1 vote[s]

  AZUMI

  AZUMI5 (100%) 1 vote[s] Dasunan Allah me rahama me jin kai Marubucin wanna littafin ya rubuta wannan littafinne  sabi da ya taimaka wa Al’uma na kasar hausa wurin fayyace musu mas’aloli da dama da suka samu kansu ciki kan ayyukan azumi, wannan littafin yayi bayani akan azumi da hukunce hukuncensa kuma ya bayyana falalarsa wanda […]

 • Alshi’a
  Rate this post

  Alshi’a

  Rate this post Wanna sitin na maganane da yawun addinin musullunci wurin yada addinin ga Alummar duniya dake wurare da damaa cikin duniya bisa hakane aka bude wanna sitin da yarurruka da dama sabida me karatu da bincike ya samu samun isa ga hadafinsa ta hanyan yaren da yafi iyawa batare da ya sami wani […]

more